fbpx
Monday, June 27
Shadow

Gwamnatin Zamfara zata sake kulle layukan waya saboda matsalar tsaro

Gwamantin jihar Zamfara ta bayyana cewa zata sake kulle layukan kiran waya karo na biyu saboda matsalar rashin tsaro.

Hadimin Gwamna Matawalle, Zailani Baffa ne ya bayyana hakan ranar Alhmis, amma yace gwamnatin bata rigada ta kulle layukan wayar ba.

Amma yace da yiyuwar a kulle layukan karo na biyu idan aka cigaba da samun matsalar tsaro a jihar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Tsoron Allah ne yasa na mayar da kudin dana tsinta">>Dan sandan daya tsinci daloli a sansanin alhazai

Leave a Reply

Your email address will not be published.