Gwamnonin Najariya 36 na can suna ganawa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a fadarsa dake Abuja.
Tinubu ya fara ganawa da gwamnonin ne bayan rantsar da George Akume a matsayin sakataren gwamnatinsa.