Tuesday, November 11
Shadow

Gwamnoni da sarakunan Arewa sun yabawa ƙoƙarin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na kawo ƙarshen matsalar tsaro da samar da ayyukan raya ƙasa a Arewa

Gwamnoni da sarakunan Arewa sun yabawa ƙoƙarin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na kawo ƙarshen matsalar tsaro da samar da ayyukan raya ƙasa a Arewa.

Shugabannin sun bayyana haka ne a jawabin bayan taron da suka gabatar yau Asabar a fadar gwamnatin jihar Kaduna.

Karanta Wannan  Yau wata guda kenan daidai da rashin shugaba Buhari, har yanzu ina jin zafin rashinsa, ji nake kamar yau ya rasu>>Inji Tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *