fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Gwamnonin Jihohin Yarbawa sun ce shugaba Buhari ya fito ya bayyana cewa baya Goyon bayan masu laifi

Gwamnonin Jihohin Yarbawa sun bukaci shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fito ya bayyanawa ‘yan Najeriya cewa baya goyon bayan masu Laifi.

 

Shugaban Kungiyar Kwanomin Kudu maso Yamma, Rotimi Akeredolu ne ya bayyana haka a ganawar sa da Channelstv.

 

Ya bayyana cewa kuma ya kamata a yi doka akan hana Kiwon yawo da dabbobi.

“What we expect from Mr President is for him to come out and let Nigerians know that he does not support criminality.

“He once said, if you find anybody with arms without a license, they should be arrested. Security agencies must be at work without rest.

“Everyone has said no to open grazing, then the law should follow.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *