fbpx
Friday, December 2
Shadow

Gwamnonin Najeriya na shan suka kan shawarar da suka baiwa shugaba Buhari ya sallami ma’aikatan da suka kere shekaru hamsin

Farfesa Mua Shuai’abu wanda ya kasance tsohon malami a jami’ar Bayero ta jihar Kano yayi watsi da shawarar da gwamnoni suka baiwa shugana Muhammdu Buhari.

Gwamnonin sun shawarci shugaban kasar ne cewa ya sallami gabadaya ma’aikatan da suka kere shekara hamsin daga aiki.

Wanda hakan yasa farfesan ya fusata yace wannan shawarar tasu ba ingantacciya bace kamata yayi suyi kokari su cika alkauran da suka yiwa jihohinsu.

Inda yace ko kunya basa ji sun kasa kare rayukan al’ummarsu da dukiyoyinsu daga harin ‘yan bindiga amma har suna da bakin baiwa shugaba kasa shawara.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *