fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Gwamntin tarayya ta zuba jami’ai sosai a bodar Najeriya don magance matsalar tsaro, cewar ministan cikin gida

Ministan cikin gida, Rauf Aregbesola ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na iya bakin kokarinta don kare rayukan al’ummar kasar dama dukiyoyinsu bakidaya.

Ministan ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da manema labarai na Channels TV, inda yace masu an zuba jami’ai sosai a bodar kasa Nakeriya,

Kuma gwamnati tayi hakan ne don a magance matsalar tsaro da kuma miyagun mutanen dake shigo da bindugu kasar domin ta’addanci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.