Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un
‘Yan Bindiga sun kashe wata baiwar Allah a jihar Zamfara da ba’a san ‘yan uwanta ba.
Wadda suka kashe tana kan hanyane tsakanin Magani zuwa Gusau ranar 29 ga watan Disamba.
Yayin da ita aka kasheta, wanda suke tafiya tare kuma an sacesu.
An dai kai gawar matar Asibiti.

