A jiyane dai Kungiyar Real Madrid ta fitar da Chelsea daga gasar Champions League bayan sun yi 3-2.
Kwallon da Rodrigo ya ciwa Real Madrid ta dauki hankula sosai.
Luca Modric ne ya bashi fasin din kwallon me kayatarwa wadda akai ta magana akanta, Kalli Bidiyon cin kwallon a kasa;
When it comes to outside foot pass, nobody does it better than Modric and Quaresma pic.twitter.com/WCtCMhfZRy
— OG Àgbà👴 (@stev_cassidy) April 12, 2022
Luka Modric.. Olağanüstü! pic.twitter.com/FwfIxOS7rJ
— Pusholder Sports (@pusholdersports) April 12, 2022