Saturday, July 20
Shadow

Gyaran fuska da man zaitun

Man zaitun na da matukar amfani sosai,a wani bincike da masana suka yi wanda aka gwada akan bera, ya nuna cewa man zaitun din na kashe kaifin Kansa ko cutar daji.

A wannan rubutu zamu yi bayanin amfanin man zaitun wajan gyaran fuska.

Babban amfanin Man zaitun ga fuska shine yana kawar da alamun tsufa dake fuskar mutu.

Wannan ya tabbata, masana sun yi amannar man zaitun yana kawar da alamun tsufa da suka hada da duhun fuska da tattarewarta sosai idan ana amfani dashi aka-akai.

Man Zaitun yana matukar amfani sosai wajan kawar da matsalar fuska,musamman kurajen fuska.

Hakanan yana maganin duhun da fuska ke yi idan an dade a rana.

Karanta Wannan  Gyaran fuska da tumatir

Ana iya amfani da man zaitun shi kadai ba tare da hadashi da wani abuba a fuska.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *