fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Haaland ya ciwa Dortmund kwallo 1 data bata nasara akan Duesseldorf

A yaune aka buga wasan Bundesliga tsakanin Borussia Dortmund da Duesseldorf inda wasan ya tashi Dortmund na nasara da 1-0.

 

Haaland da ya dawo daga hutun jinyar da yayine ya saka kwallon da kai bayan da aka sakoshi cinin wasan daga baya.

 

Wannan kwallo da yaci itace kwallonsa ta 41 a kakar wasan bana.

 

Bidiyon kwallon ta Haaland kenan a sama.

Leave a Reply

Your email address will not be published.