fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Haaland ya zamo dan wasa na farko daya ci kwallaye 20 a wasanni 14 na gasar zakarun nahiyar turai bayan Dortmund ta tashi wasa daci 2-2 tsakanin tada Sevilla

Erling Haaland ya kafa sabon tarihi a gasar zakarun nahiyar turai bayan yaci kwallaye biyu a wasan su da Sevilla, yayin daya zamo dan wasan Norway mafi yawan kwallaye a gasar kuma ya wuce Ole Gunnar mai kwallaye 19.
Kwallo ta biyu da Haaland yaci ta kasance kwallon shi ta 20 kenan a gasar kuma yayi nasarar cin kwallayen ne a wasanni 14 kacal wanda hakan yasa ya zamo dan wasa na farko daya yi hakan a tarihi.
Sevilla tayi nasarar rama kwallaye biyu da Haaland ya zira mata a wasan amma duk da haka Dortmund ce tayi nasarar sakamakon lallasawar data yiwa Sevilla daci 3-2 a wasan farko da suka buga, inda yanzu Dortmund ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar bayan ta doke Sevilla daci 5-4.

Haaland sets new Champions League record after scoring brace in Dortmund 2-2 draw against Sevilla

Erling Haaland set another Champions League record with his second strike of the evening against Sevilla on Tuesday – as he become Norway’s top scorer in the Champions League, overtaking Ole Gunnar Solskjaer who netted 19 times in the competition.

Karanta wannan  Da Duminsa: Manchester United ta amince da sayar da Cristiano Ronaldo, Ya fara tattaunawa da Barcelona

 

The Norwegian beat Bono from the à spot to put Dortmund 2-0 up, in the process taking his own tally to 20 in the competition. It took Haaland just 14 games to reach the mark, meaning he made it quicker than any other player in history.

 

Dortmund were pegged back on the night as the match ended 2-2, however they won the tie 5-4 on aggregate and have reached the Champions League quarter-finals.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.