fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hadakar jami’an tsaro sun babbaka sansanin ‘yan ta’addan IPOB da ESN a jihar Anambra da Enugu sun dauke makamansu da motoci

Hadakar jami’an tsaro data hada da sojojin ruwa dana kasa tare da hukumar ‘yan sanda sunyi nasarar babbaka sansanin ‘yan ta’addan IPOB da ESN a jihar Enugu da Anambra.

Darekta janar na hadakar jami’an tsaron, janar Onyema Nwachukwu ne ya bayyana wannan labarin a yau ranar lahadi.

Inda yace bayan babbaka sansanin ‘yan ta’addan sun dauke miyagun makamansu tare da motocin da suke amfani dasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi Peter Obi da kiwata 'yan ta'adda

Leave a Reply

Your email address will not be published.