fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

Hadarin mota ya kashe mutum daya, ya raunata hudu a Osun

Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), reshen jihar Osun, ta bayyana cewa  wani hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Gbogan zuwa Ibadan ya yi sanadin mutuwar mutum 1 tare da raunata mutane 4.

Kwamandan hukumar, Kudirat Ibrahim ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar, Agnes Ogungbemi ya fitar.

A cewarsa hadarin ya faru ne sakamakon gudun ganganci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *