fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hadarin Mota ya rutsa da wasu Abokan juna a Jos sun rasu

Daliban jami’ar Jos, Kamal Abubakar da Ramadan Muhammad sun rasu sanadiyyar hadarin Motar da ya faru dasu jiya, Laraba, 16 ga watan Satumba.

 

Lamarin dai ya farune a titin dake tsakanin Jos zuwa Bauchi, a kauyen sabon gari Narabi.

 

Kamal dane a wajan babban dan kasuwar Jos da ake kira da Abubakar Aljumma wanda aka fi sani da Sadeeq Plaza.

 

Tuni dai ‘yan uwa da abokan Arziki suka rika hawa shafukan sada zumunta inda suka rika nuna Alhini da kuma Musu fatan Samun Rahamar Allah.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

 

Muna fatan Allah ya jikansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.