fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Hadiman gwamnan jihar Kogi sun bukaci Al’ummar jihar da su zama masu Amfani da kafafan sada zumunta ta hanyar da ta dace

Babban Sakataren yada labarai na Gwamnan Jihar Kogi, Mista Muhammed Onogwu, ya bukaci mazauna jihar da su kasance masu Amfani da kafafan sada zumunta wajan samar da hadin kai da zaman lafiya a fadin jihar a maimakon amfani da irin wadannan hanyoyin don haifar da matsalar tsaro.

Onogwu ya bayyana hakan ne a yayin wani taro da aka gudanar domin bada lambar yabo na kafafan sada zumunta a jihar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *