February 19, 2021 by hutudole Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan kayataccen hoton nata inda ta sha kyau. Ta sakarwa Masoyan ta Hoton ne ta shafinta na Sada zumunta inda da dama suka yaba. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×