Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta wa me shafin Facebook, Mark Zuckerberg Allah ya isa saboda yanda ya bari ana ta bude shafuka sa sunanta.
Gabon ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace tana kira a gareshi da ya dauki matakin da ya dace akan hakan.
Ta wallafa hotunan wasu daga cikin shafukan karyar da aka bude da sunanta.
https://www.instagram.com/p/CLHzapEgwpU/?igshid=t3uocy0dpbv0
https://www.instagram.com/p/CLHz7P6AIPE/?igshid=l7mhzu5axwc2