Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta je kasar Hadaddiyar daular larabawa yawan shakatawa, a cikin satin daya gabatane muka ga hotunan Hadizar akan rakumi da amalanken doki tana ta nishadi, ashe taje kasasen larabawane.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya dawo da ita lafiya.