December 5, 2017 by hutudole Jarumar fina-finan Hausa, Hadiza Kabala kenan a kasa me tsarki inda taje aikin Umrah, muna mata fatan Allah ya amsa Ibada, ya kuma dawo da ita gida lafiya. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Karanta wannan Batanci: CAN Ta Janye Gabatar Da Zanga-Zangar Da Ta Shirya Kan Kisan Deborah saboda Musulmai ma sunce zasu fito Zanga-Zangar