fbpx
Saturday, March 25
Shadow

Hadiza Muhammad: ‘Yarsanda ‘yar kwalisa

Hadiza Muhammad, ‘yar sandarnan data shahara wajan iya kwalliyar zamani da nuna kawa ga ta kuma kyakkyawa wadda hakan yake daukar hankalin mutane, musanman samari, a duk lokacin da ta saka sabbin hotuna a dandalinta na sada zumunta da muhawara.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Anan ma wasu hotunan Hadizarne da suka kayatar, tasha riga da wando, ga hularta, ta ‘yan sanda hana sallah. Muna mata fatan Alheri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Wata Sabuwa.... MATASHI YA MALLAKAWA RARARA FILAYEN DAYA MALLAKA A KATSINA... 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *