Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris(Barauniya, ‘yar fim), kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani data mata kyau, ta bayyana cewa tana kan hanyar zuwa gurin daukar fim ne, muna mata fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});