Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris ta bayyana alhinin Cikar shekara dsya da rasuwar mahaifinta.
A sakon da ta fitar ta shafinta na sada zumunta, Hafsat ta bayyana cewa, Shekara guda kenan daidai ba tare da kai ba mahaifina. Tabbas babban Rashine a garemu. Amma mun san Allah ya fi mu sonka. Allah ya jikanta ya baka gidan Aljannah.
https://www.instagram.com/p/CIfN31hFlYu/?igshid=aqednb3naho5
https://www.instagram.com/p/CIfMJ4GJGlu/?igshid=1m2k46cw274ws