Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya zolaye jam’iiyun hamayyarsu na PDP da Labour Party.
Tinubu yayi hakan ne yayin da yaje taya dan takarar gwamnan APC na Osun yajin neman zabe, inda yace kar su zabi PDP da Labour suyi masu kamar yadda sukayi a Ekiti.
Inda kuma ya kara da cewa su bar Labour Party domin haka zasu mutu a jam’iyyar tasu ta Labour.