fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Hakika munyi babban rashi, cewar shugaba Muhammadu Buhari bayan rasuwar Muhammad Barkindo

Shugaban kasar Najeriya, Mejo Janar Muhammadu Buhari ya bayyana cewa anyi babban rashi biyo bayan rasuwar Muhammad Barkindo.

Muhammad Barkindo, wanda ya kasance babban sakataren OPEC ta man fetur ya rasu ne a daren ranar talata wanda akayi zana’izar shi yau a Yola.

Kuma shugaban kasar ya mika sakon ta’aziyyarsa ne ga iyalan mamacin ta hannun hadiminsa, Femi Adesina.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalidou Koulibaly da Raheem Sterling sun bugawa Chelsea wasan Premier league na farko da kafar dama

Leave a Reply

Your email address will not be published.