fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Halima Ɗangote Dake Cikin Masu Juya Kasuwanci Ɗangote Na Dalar Amurka Har Dala Biliyan 25

Halima Ɗangote Dake Cikin Masu Juya Kasuwanci Ɗangote Na Dalar Amurka Har Dala Biliyan 25.

Diyar Mashahurin Dan Kasuwar Nan Alhaji Aliko Ɗangote, Hajia Halima Ɗangote Ta Sake Zama Daya Daga Cikin Daraktocin Kamfanin Kayan Masarufin Nan Na NASCON Allied Kuma Za A Rinka Biyanta Naira Miliyan Biyu Da Rabi Duk Wata A Matsayin Albashi.

A Wata Fabarairu Da Ya Gabata Aka Nada Hajia Halima Ɗangote A Matsayin Darakta Mai Kula Da Kasuwanci A Rukunin Kamfanin Ɗangote, Wanda Ta Maye Gurbin Kanen Ɗangote Da Ya Rasu, Marigayi Sani Ɗangote Inda Suke Juya Zunzurutun Kuɗi Har Dalar Amurka Biliyan 25.

Karanta wannan  Hukumar INEC ba zata amince da dan takarar da baiyi zaben fidda gwani a jam'iyyarsa ba

Daga Jamilu Dabawa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.