fbpx
Monday, May 23
Shadow

Halima Atete ta kai ziyara sansanin ‘yan gudun hijira na Maiduguri

Jarumar fina-finan Hausa, Halima Atete ta kai ziyara sansanin ‘yan gudun hijirar Boko Haram dake garin Maiduguri, jarumar tayima ‘yan gudun hijirar addu’ar fatan Alheri da kuma Allah ya kawo musu karahen halin kuncin da suke ciki.

Muna fatan Allah ya amsa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shin Bidiyon da aka rika yadawa cewa an ji kiran sallah a dakin ka'aba gaskiyane?

Leave a Reply

Your email address will not be published.