Gaiyata! Gaiyata! Gaiyata
AURE MARTABA 🎞️
Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa Halima Yusuf Atete, tana dab da zama Amarya nan da kwanaki kalillan. Atete itace Maaji ta YBN (National Treasurer YBN)
Za a daura auren Jarumar ne, da Angonta Mohammed Mohammed Kala, a ranar Asabar, 26 ga watan Nuwamba 2022, da misalin karfe 10:30am na safe, a Abuja Sheraton Bus Stop, Juma’at Mosque, a garin Maiduguri, da ke Jihar Borno.
Kafin ranar daurin auren za a yi shagulgulan biki, da suka hada da Kwallon Kafa, Margi Day, Arabian Night, da kuma Dinner.
Ibrahim Adamu
DMPYBN