fbpx
Friday, August 12
Shadow

Hallau kungiyar malamai ta ASUU ta sake tsawaita yajin aiki na tsawon makonni hudu

Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ta ASUU ta sake tsawaita yajin aiki na tsawo makonni hudu bayan watanni biyar data yi tana yajin aikin.

Inda ta bayyana cewa ta tsawaita yakin aikin ne domin ta baiwa gwamnatin Buhari damar biya mata bukatun da suka fada masa.

Inda kuma ta zargi gwamnatin tasa da kin biya biya mata bukatun da suka fada masa yadda ya kamata.

Kungiyar malaman ta kasance tana yajin aiki tun a ranar 14 ga watan febrairu kuma har yanzu basu janye yajin akin ba, sunce sai gwamnati ta biya masu bukatunsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.