fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Hallau rundunar sojin sama ta sake kashe shugaban ‘yan ta’addan jihar Katsina tare da tawagarsa

Rundunar sojin saman Najeriya ta hallaka shugaban ‘yan ta’adda na jihar Katsina wanda hukumomin tsaro da dama nemansa,

Wato Alhaji Abdulkarim wanda ya addabi al’ummar karamar hukumar Safana yake kashesu kuma yake sace masu shanaye.

Rundunar sojin sama ta kashe sune bayan da shugabansu ya yiwa shugaba Buhari alkawarin magance matsalar tsaro, kuma ga umurci dakarunsa kar su sake tausayawa ‘yan bindiga.

Wannan nasarar da rundunar sojin saman tayi ta biyo baya ne bayan da sukayi kashe shugaban ‘yan Boko Haram Modu da tawagarsa a Borno.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.