Hallau ‘yan shi’a sun sake fitowa zanga zanga yanzu haka karamar a hukumar Zaria.
A babban birnin tarayya an kama masu kimanin muta 19 kan zanga zangar da suke yi ta nemawa shugabansu Zakzaky Fasfo dinsa.
Kuma yau ma sun sake fitowa a jihar Kaduna.



