Saturday, March 28
Shadow

Hamshakin Mai Kudi, Abdulsamad Isiyaka Rabiu Ya Bada Tallafin Naira Bilyan Daya Domin Yakar Cutar Corona Virus

Shahararren dan kasuwar nan na jihar Kano wato Alhaji Abdulsamad Rabiu, ya bada tallafin naira bilyan daya domin gwamnatin Nijeriya ta yaki cutar corona virus.

Muna rokon Allah ya sanya alkairi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *