fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hankalin Gwamnati ya tashi saboda ‘yan Najariya miliyan 33 sun shiga harkar Cryptocurrency

Rahoto ya nuna cewa, ‘yan Najariya miliyan 33 ne ke harkar kasuwancin Cryptocurrency wanda hakan ya tayar da hankalin hukumomin Najariya.

 

Babban bankin Najariya, CBN ya saka dokar hana kasuwancin amma saidai wannan doka bata yi tasiri ba.

 

Maimakon ma ta hana Cryptocurrency, saima karuwa masu wannan harka suka yi, mafi yawaci masu harkar Cryptocurrency, matasane.

 

Saidai ga dukkan alama a yanzu harkar ta kare kowa da kowa na yinta. Abin tambaya anan shin gwamnatin zata fito da sabuwar dabarar hana Cryptocurrency ne ko kuwa zata ci gaba da zuba ido tunda mutane sun ki yadda su daina.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.