fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Hankula sun tashi a APC yayin da jam’iyyar ke shirin tsayar da dan takara daga Arewa

Hankulan ‘yan kudu dake cikin jam’iyyar APC sun tashi sosai yayin da jam’iyyar ke shirin tsayar da dan takarar shugaban kasa daga Arewa.

 

Hakan na nufin APC zata yi watsi da maganar karba-karba kamar yanda gidan jaridar Thisday ta ruwaito.

 

Saidai Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje na ganin cewa tsarin karba-karba yana nan daram a APC.

Speaking on the debate over the zoning of the party’s presidential ticket, Ganduje noted that though the idea of zoning was “not constitutional”, for the sake of equity and fair play, the party would work to ensure that the south produced the next president on the party’s platform.

“We believe that the next president will come from the South and we will work for that,” he said.

Karanta wannan  'Yan ta'adda sun kaiwa 'yan mahalissar jihar Baushi hari sun ji masu rauni tare da bata masu kadarori su yayin da suke gudanar da taro

Ganduje’s position came amid speculations that the ruling party was planning to jettison the zoning of its presidential ticket in order to retain power in the north.

Reports early this week had it that it was the idea of retaining power in the north that informed the decision of the senate president, Ahmad Lawan, and Governor Badaru Abubakar of Jigawa State to join the presidential race at the last minute.

Also, the ruling party inaugurated its screening committee for House of Assembly aspirants yesterday in Abuja, and said the exercise would end on Thursday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.