fbpx
Monday, March 1
Shadow

Hankula sun tashi a PDP yayin da APC ta fara zawarcin gwamnonin Zamfara, Bauchi, da Cross-River

PDP ta shiga Rudani yayin da APC ke kokarin jawo gwamnonin Bauchi, Sanata Bala Muhammad,  da na Zamfara, Bello Matawalle,  dana Cross-River,  Ben Ayade cikinta.

 

Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe wanda kuma shine mukaddashin Shugaba Jam’iyyar da Gwamnan Kogi, Yahaya Bello ne ke jagorantar wannan yunkuri.

 

APC tana kuma zawarcin Gwamna Ifeanyi Uguwanyi na jihar Enugu saidai shi ya nuna baya da bukatar komawa jam’iyyar.

 

A jihar Zamfara kuwa an samu Rahoton cewa Tuni APC ta amince da shigar Gwamna Matawalle cikinta inda aka jiyo tsohon gwamnan jihar, Abdulaziz Yari na cewa kwanannan Gwamna Matawalle zai koma APC.

 

Shima dai gwamnan Bauchi, Sanata Bala Muhammad Ya nuna alamar son komawa APC.

 

“Uguwanyi has been targeted but he is proving stubborn. Our aim is to ensure that we have at least three South-East states out of the five ahead of the 2023 elections. If we cannot get Ugwuanyi, we will ensure that we win the Anambra governorship election which comes up later in the year,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *