A yau Laraba ne za’a bayyana hukuncin zaben shugaban kasa tsakanin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi.
Saidai za’a bayyana hukuncinne yayin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kwata-Kwata ma baya Najeriya.
Tinubu ya je taron G-20 ne da ake yi a India.
Yanzu dai lokaci zamu jira mu ga yanda zata kaya.