fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hankula sun tashi bayan bayyanar gawar wata yarinya yar shekara 17 a jihar Ebonyi

Hankula sun tashi a karamar hukumar Onicha dake jihar Ebonyi bayan bayyanar gawar wata yarinya ‘yar shekara 17, Munachi Obasi Igwe.

Mahaifan yarinyar sun bayyana cewa an kashemasu yarinyar tasu ne a ranar litinin yayin data kw kan hanyar dawoa gida daga garin Agbabor dake lusa dasu.

Inda sukace sunga gawar ne a cikin daji bayan an kashe masu ita a ranar litimin, kuma suna neman agaji wurin hukuma ta bi masu hakkinsu.

Yarinyar ta kasance yar ajin SSI a makarantar sakandiri kamar yadda iyayen nata suka bayyanawa manema labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published.