fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hankula sun tashi bayan da wani jirgin ruwa ya nitse da mutane kusan hamsin a jihar Niger

Jirgin ruwa ya nitse a Zumba dake  karamar Shiroro a jihar Niger inda mutane da dama suka mutu musamman yara da mata.

Wannan lamarin ya faru ne a safiyar yau ranar asabar yayin fa mutanen suka jirgin zuwa babbar kasuwar ta Zumba.

Duk cewa dai ba a san ko mutane nawa bane a cikin jirgin ruwan da mutanen ke ciki, wani dan kasuwar ya bayyana cewa kusan mutane hamsin ne a ciki.

Kuma yace jirgin shine na biyar daya tashi daga Iburu zuwa kasuwar a yau, inda kuma a karshe yace wasu matasa da suka iyo sun shiga cikin ruwan don ceto wasu mutanen.

Leave a Reply

Your email address will not be published.