fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Har yanzu a kwai kananan hukumomi 2 a hannun Boko>>Inji Gwamna Zulum

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa, har yanzu akwai kananan hukumomi 2 a hannun kungiyar Boko Haram.

 

Gwamnan ya bayyana hakane yayin da wata tawaga daga majalisar dattijai tare da sojoji suka kai masa ziyara.

 

Gwamnan yace har yanzu akwai kananan hukumomi Guzamala da Abadam dake hannun kungiyar.

 

Yace amma an samu ci gaba sosai a harkar tsaron jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matsalar tsaro: Al'ummar jihata da ido daya suke bacci, cewar gwamna Abiodun

Leave a Reply

Your email address will not be published.