fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Har yanzu dai muna tattautawa da wanda suka sace daliban Jangebe kan sakinsu>>Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa har yanzu ba’a saki daliban Jangebe ba dan suna kan tattaunawa da wanda ke rike da daliban.

 

A baya an samu Rahotanni dake cewa an sako daliban na Jangebe amma jihar ta musanta hakan ta bakin kwamishinan yada labarai na Jihar, Sulaiman Tunau Anka.

 

Yace gwamnan jihar na kokarin ganin an sako daliban.

 

He tweeted; “I want to call the attention of good people of Zamfara state, they should disregard any fake news regarding the released of abducted students of GGSS Jangebe by one national daily, it’s not true. But Alhamdulillah the state government and securities are their trying their best.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.