Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa har yanzu yana cigaba da neman abokin takararsa na zaben shekarar 2023.
Tinububya bayyana hakan ne a taron zagayowar ranar haihuwar kakaakin majalisa, Femi Gbajambiamila karo na 60 a babban birnin tarayya Abuja.
Inda Tinubu yace kakaakin majalisar amintacce ne kuma ya kamata shuwagabannin Najeriya suyi koyi dashi da matakin shi bakidaya.