fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Har yanzu ina nan kan bakana na cewa Fulani na da damar rike bindigar AK47>>Gwamna Bala

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya bayyana cewa yana nan kan bakansa na maganar da yayi ta baiwa fulani makiyaya damar rike Bindigar AK47.

 

Yace abinda yake inkari shine dorawa fulani Makiyaya Laifin matsalar tsaro kacokan. Yace yana tuna irin abinda ya faru a Rwanda ne da kuma abinda akawa yahudawa a kasar Jamus.

 

Yace Suma Fulani suna fama da matsalar maharan inda ake sace musu shanu ana kashesu anawa matansu fyade.

 

Yace kuma Akwai Inyamurai dake kai Musu kamamai, sannan Akwai yarbawa da Hausawa a cikin masu kawo matsalar tsaron.

 

I have not changed my opinion on the issue; I was not defending herdsmen – Bala Mohammed, Bauchi Governor on his comment that herders have no option but to carry AK-47 for self-defence because they are being attacked and killed by cattle rustlers.

 

These bandits are not only Fulanis. In fact, they are terrorising the Fulanis but they have Fulani miscreants within them; they have Hausa, they have Igbo suppliers; they have Yorubas. They’re people really benefitting from the illicit trade -Gov. Bala Mohammed.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *