fbpx
Monday, June 27
Shadow

“Har yanzu ji nake kamar mafarki ne”>>Mahaifin yaron da aka kashe a wata coci dake jihar Delta

Wani mazaunin jihar Delta mai gyaran taya dan shekara 45, Mr. Ngozi ya bayyana yadda aka kashe masa yaronsa a cocin da suke zuwa bauta.

Inda yace shi har yanzu ji yake kamar mafarki yake bada gaske bane yaronsa dan shekara 15 ya mutu. Ngozi ya bayyana cewa yaron nasa yaje cocin ne domin halattar wata gasa.

Kwatsam sai aka kira shi da dare karfe daya wai yazi asibiti yaronshi ba lafiya, ko dayaje da matarsa an hana shi ganin yaron, amma daga bisani an basu gawar sun binne har ta wari.

Leave a Reply

Your email address will not be published.