fbpx
Tuesday, December 1
Shadow

Har yanzu yajin aiki nanan daram bamu janye ba>>ASUU

Kungiyar Malaman jami’a ta ASUU ta bayyana cewa har yanzu yajin aiki na nan daram bata janye ba.

 

ASUU a sanarwar data fitar, yau Asabar tace bata amfani da shafin Twitter sannan kuma bata janye yajin aiki ba kamar yanda ake ta yamadidi a shafuka  sada zumunta.

 

Shugaban ASUU, Biodun Ogunyemi ne ya bayyana haka ga Punch inda yace idan sun janye yajin aikin zasu kira taron manema labarai ne kamar yanda suka saba su sanar.

“ASUU does not have a Twitter account. Many people have been bombarding me with telephone calls and I can’t answer again. If we want to call off our strike, we will address a press conference and that is how we operate.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *