fbpx
Sunday, June 26
Shadow

“Har yazu da saura na”>>Zidane yacw zai cigaba da horaswa a wasan tamola

Tsohon kocin Madrid, Zinedine Zidane ya bayyana cewa fa har yanzu da sauransa kuma zai cigaba da horaswa a wasan tamola.

Zidane ya kasance bashi da kungiya tun bayan daya bar Madrid a shekarar 2021, kuma yanzu rahotanni sun bayyana cewa PSG na nemansa.

Yayin da shi kuma tsohon dan wasan mai shekaru 49 burinsa shine ya horas da tawagar kasarsa ta faransa, amma da yiyuwar ya koma PSG ya maye mata gurbin Pochettino.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Liverpool ta shirya sayar da Mohammed Salah a wannan kakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.