fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Haramtacciyar kungiyar Biafra ta koka cewa jami’an DSS basa barin shugabanta Nnamdi Kanu ya gana da iyalansa da lauyoyinsa

Haramtacciyar kungiyar Biafra ta koka cewa hukumar DSS dake tsaron shugabanta Nnamdi Kanu basa barinsa ya gana da iyalansa da lauyoyinsa yadda ya kamata.

Inda sukace hukumar na tsawon mintina talatin kadai suke barinsa ya gana da bakinsa wanda hakan ba adalci bane a gare shi.

Saboda kotu ta bayar da dama abar shi ya riga ganawa da baki na tsawon awanni biyu amma suke bashi mintina talatin kacal.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaban sojin Najeriya yace matsalar tsaro ba zata hana ayi zaben shugaban kasa ba a shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.