fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Haramtacciyar kungiyar Biafra ta mayarwa Sheik Ahmad Gumi martani kan maganar daya yi akan su

Haramtacciyar kungiyar Biafra ta mayarwa da babban Malamin Musulmai martani, Sheik Ahmad Gumi kan maganar daya akan su.

Sheik Ahmad Gumi ya bayyana cewa an samu zaman lafiya a kudu maso gabashin kasar nan ne an ba dan kabilarsu tikitin tsayawa takarar shugaban kasa, watau Peter Obi.

Amma yanzu kungiyar ta mayar masa da martani cewa ita bata san wani Peter Obi ba kuma tsayawarsa takarar shugaban kasa ba zata hana su cigaba da neman ‘yanci ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mune muka kashe dan majalissa da DPO na hukumar 'yan sanda, cewar 'yan ta'addan da hukuma ta damke a jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published.