fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Harin Bam ya kashe mutane 17 tare da raunata mutane da dama a Afghanistan

Akalla mutane 17 ne suka mutu a wani fashewar bam dake dauke cikin wata mota, a babban birnin Afghanistan dake kudancin kabul a ranar Alhamis, bayan wasu ‘yan awanni kafin fara shirin tsagaita wuta.

“Gawarwakin mutane 17 tare da mutane 20 da suka samu raunuka, a ka kawo su zuwa asbitin mu, Inji Sediqullah, wani babban likita a wani asibiti da ke garin Puli Alam a lardin Logar, ya fada wa AFP.

Ma’aikatar cikin gidan kasar ta tabbatar da fashewar, wanda ya faru gabanin tsagaita wuta na kwanaki uku da za a fara ranar Juma’a tsakanin kungiyar Taliban da Kabul.

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun dauke manoma shida a jihar Borno

(AFP)

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.