fbpx
Monday, March 1
Shadow

Harin Bom ya halaka mutum 7 a kasar Somaliya

Wata mota da ake zargi ta ‘yan kunar bakin wake ce makare da bama-bamai ta fashe a kusa da fadar shugaban kasa dake Mogadishu, babban birnin kasar Somalia, inda harin ya halaka akalla mutane bakwai tare da jikkata wasu da dama a cewar wani jami’in ‘yan sanda da ke yankin da lamarin ya faru.

Rahotanni na nuni da cewa yawancin wadanda suka mutu masu wucewa ne wadanda ke tafiya a kan hanya.

Sai dai Har yanzu ba wanda ya dauki alhakin kai harin, amma kungiyar Al-Shababmilitant, dake kasar ta dade tana kai hare-hare makamantan irin wanna.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *