fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Harin jihar Naija da ya kashe mutane sama da 40 ya nuna cewa muna cikin tsaka mai wuya>>Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa harin da aka kai jihar Naija alamace ta cewa babu tsaro a Najeriya.

 

Yace harin da yayi sanadiyyar kisan sojoji, ‘yansanda da farar hula abin damuwane.

 

Yace yana mika sakon ta’aziyya ga iyalan mamatan.

 

 

Karanta wannan  Dan uwan Buhari daya yi barazanar rusa APC ya fice daga jam'iyyar

The attacks in Niger and Taraba states that led to the loss of scores of lives of soldiers, police personnel and civilians are worrisome. This is yet another attack that further exposes how vulnerable we are.

My thoughts and prayers are with the families of the deceased, even as I condole with the Nigerian military and the Nigerian Police. -AA

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.