fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Harin Kuje: Boko Haram sunce bai kamata kwamandojinsu su cigaba da zama a gidan yari ba tunda Buhari ya iya yafewa manyan barayin kasar nan

Masu tsaron gidan yarin Kuje sun bayyana cewa yafewa manyan barayin kasa da sauran masu laifi da shugaba Buhari yayi ne yasa aka kai masu hari.

Inda yace ‘yan ta’addan sun fada masu cewa ai shugaban kasar ya iya yafewa manyan barayin kasa yana rike masu shuwagabanninsu.

Sabod haka gwamnati ba Allah bace domin shine kadai ke hukunta bayinsa. Amma masu tsaron sunce duk abinda ya faru laifin sune kuma zasu tabbatar da cewa hakan bai sake faruwa ba.

A watan Afrilu ne shugaba Buhari ya yafewa manyan barayin kasar nan da ake tsare dasu a gida wanda suka hada da tsaffin gwamnoni kamar su Jolly Nyame da Joshua Dariye.

Karanta wannan  Dan uwan Buhari daya yi barazanar rusa APC ya fice daga jam'iyyar

Wanda suma hakan ne yasa ‘yan ta’addan suka kai farmaki suka sako wasu shuwagabanninsu hadda hatsabibin dan Boko Haram din nan mai suna Khalid Al Barnawi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.